Bakonmu A Yau
Tattaunawa da Farfesa Umar Pate kan cikar RFI Hausa shekaru 19 da kafuwa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:49
- More information
Informações:
Synopsis
A wannan Alhamis 21 ga watan Mayu, Sashin Hausa na Radio France International RFI ke cika shekaru 19 da kafuwa, bayan fara yaɗa shirye-shiryensa a shekarar 2007, kuma dangane da wanna rana Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Umar Pate, ɗaya daga cikin masanan da ke bibiyar ayyukan wannan kafa a Najeriya.