Bakonmu A Yau
Hon Ishaq Muktar Yakasai kan zaɓukan fiddan gwana na jam'iyar APC
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:33
- More information
Informações:
Synopsis
A Najeriya jam’iyyar APC mai mulki ta kammala zaɓen fitar da ƴan takara a dukannin matakai, inda a ƙarshe magoya bayan jam’iyyar suka amince da Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a shekara mai zuwa. An dai samu ƙorafe-ƙorafe da kuma taƙƙadama a tsakanin ƴantakara, ya yin da wasu ke zargin cewa an yi musu ba daidai ba. Abdoulkarim Ibrahim Shikak ya zanta da Hon Ishaq Muktar Yakasai, magoyi baya jam’iyyar ta APC kuma wanda ya taka wara domin haɗa kan magoya baya a lokacin zaɓukan. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu............