Bakonmu A Yau
Tattaunawa da Dr. Nasiru Sani Gwarzo kan sake ɓullar cutar Ebola
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:37
- More information
Informações:
Synopsis
Jami’an Lafiya na ci gaba da ƙoƙarin daƙile yaɗuwar cutar Ebola da ta sake ɓulla a Jamhuriyar Congo, wadda kawo yanzu ta shiga maƙwafciyarta Uganda. Zuwa wannan lokacin dai, cutar wadda a wannan karon ta bayyana da wani sabon nau’in, ta laƙume rayukan mutane fiye da 100, yayin da wasu kusan dubu ɗaya suka kamu. Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Nasiru Sani Gwarzo ƙwararre kan fannin kiwon lafiya da daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, wanda ya yi tsokaci kan dalilan da suka sa wankin hula ke neman kai wa dare. Ku latsa alamar sauti domin sauraron tattaunawarsu....................