Bakonmu A Yau
Dr Kabiru Adamu kan kisan jagoran ƙungiyar IS Abu Bilal Al-Minuki
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:35
- More information
Informações:
Synopsis
Yanzu haka na ci gaba da bayyana ra’ayoyi dangane da sanarwar da Amurka ta fitar da ke cewa ta kashe Abu Bilal Al-Minuki da ke matsayin jagora a ƙungiyar IS a Najeriya, labarin daga bisani hukumomin tsaron Najeriya suka tabbatar. To domin jin ƙarin bayani a game da wannan ɗan taliki da ake cewa an kashe, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Kabiru Adamu na Cibiyar da ke nazari kan sha’anin tsaro ta Beacon da ke Abuja, ga kuma zantawarsu. Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar...............