Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda wani matasa ya ƙirƙiri jirgi marar matuƙi a jihar Kano da ke Najeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:14
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Ilimi Haske Rayuwa na wannan makon, ya yi dubi ne kan yadda wani matashi a jihar Kanon Najeriya ya ja hankalin jama’a, bayan ƙirƙirar jirgi maras matuƙi, daidai lokacin da matasan wannan ƙasa ke faɗi tashin yadda za su samo masu ɗaukar nauyin ayyukan fasahar da suke son cimmawa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruwa...........