Synopsis
Shirye-shiryen DW Hausa a kan rayuwar matasa.
Episodes
-
Dandalin Matasa: Matasa da kangin talauci
26/10/2023 Duration: 09min'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci a cewar bayanan World Poverty Clock ma'aunin talauci a duniya. Wai ma waye talaka? Mene ne kuma talauci?
-
Dandalin Matasa: 19.10.2023
19/10/2023 Duration: 09minShirin ya yi nazari kan batun yaki da talauci a tsakanin matasa, ta hanyar amfani da kafar Internet.
-
Dandalin Matasa: 12.10.2023
12/10/2023 Duration: 09minShirin ya ya da zango a Jamhuriyar Nijar don duba halin da matasa suka samu kansu a ciki a fannoni daban daban bayan da sojoji suka kawo karshen mulkin Mohamed bazoum na farar hula
-
Dandalin Matasa: 28.09.2023
28/09/2023 Duration: 09minKo matasan Najeriya ka iya kawo sauyi a fagen siyassar kasar, bayan da aka ji su tsit tun da aka kafa sabuwar gwamnati? Ko kuma dai suna awani yunkuri? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
-
Darasin Rayuwa 20.09.2023
22/09/2023 Duration: 09minYadda mata bakar fata ke rayuwa ne a kasashen Larabawa musamman ma kasar Saudiyya.
-
Dandalin Matasa: 21.09.2023
21/09/2023 Duration: 09minKo yaya rayuwar 'yan gudun hijira ke gudana musamman ta fannin ilimi? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari kan batun ilimi ga 'yan gudun hijirar a Kamaru.
-
Dandalin Matasa: (14.09.2023)
14/09/2023 Duration: 10minShirin ya yi nazari kan yadda wani matashi ke taimakon 'yan uwansa matasa samun damarmaki da suka hadar da ayyuka ta kafar Internet.
-
Darasin Rayuwa: (06.09.2023)
08/09/2023 Duration: 09minShin kun taba tsintar kanku cikin bukata da 'yan uwa suka gaza taimaka muku, ko kuwa ku ne kuka gaza bayar da tallafi? Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan wannan batu.
-
Dandalin Matasa 07.09.2023
07/09/2023 Duration: 09minShirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan gajiyar da matasan Najeriya suka ci ko akasin haka a kwanaki 100 na sabuwar gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC.
-
Intanet ya zama makamin killace wakokin matasa
17/08/2023 Duration: 09minMawaka masu tasowa na auna mizanin fikirarsu da kuma isar da sako harma da samun bayanai daga dandazon masoya ta tkafar You Tube. Ko 'yan nanaye na cin moriyar damarmalin dake tattare da wannan fasaha?
-
Dandalin Matasa: Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff
10/08/2023 Duration: 10minAuratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff
-
Dandalin Matasa: 06.07.2023
06/07/2023 Duration: 09minKo kun san sabon taken kasa da aka yi a Jamhuriyar Nijar da ma yadda matasan kasar ke kallonsa? Shirin Dandalin Matasa yaa mayar da hankali a kai.
-
Darasin Rayuwa: 28.06.2023
30/06/2023 Duration: 09minWanne darasi wadanda suka saba yin layya suka koya a bana, sakamakon tsadar raguna da kkarancin kudi? Shirin Darasin Rayuwa.
-
Yunkuri na gyara dabi’un matasa
22/06/2023 Duration: 09minShirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi’un matasa.
-
Dandalin Matasa: 15.06.2023
15/06/2023 Duration: 09minShirin ya yi nazari kan muhimmancin ranar 12 ga watan Yuni, ga matasan Najeriya da ma kasar baki daya.
-
Darasin Rayuwa 07.06.2023
09/06/2023 Duration: 09minShin Wani rin darasi za a iya koya daga irin zamantakewa da cudanya da ake yi da miliyoyin mutane da ake haduwa da su a yayin gudanar da aikin Hajji?
-
Dandalin Matasa
25/05/2023 Duration: 09minA Najeriya, matasan da suka shiga harkokin zabe sun karu idan aka kwatanta da shekarun baya. Amma wasu me ya hana su taka rawar gani a fada a bana?
-
Darasin Rayuwa: 17.05.2023
19/05/2023 Duration: 10minShirin ya yi nazari kan matakin gyara ga dabi'un dalibai da jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchin Najeriya ta dauka.
-
Dandalin Matasa 11.05.2023
11/05/2023 Duration: 09mina birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar, matasan da suka goge wajen taka leda na kwadayin rungumar buga kwallon kafa a matsayin sana'a a kasashen waje.
-
Darasin Rayuwa 13.04.2023
14/04/2023 Duration: 09minJinkiri a zirga-zirgar sufurin jiragen sama a Najeriya ya gawurtar da har ta kai fasinjoji na kwashe tsowon lokaci suna jiran jirgin ba tare da kwakwarar hujja ba.